Babbar magana wani sabon bidiyan fati washa ya jijjiga al’umma wai ina manyan kannywood ne kuna gani hakan take faruwa yanzu…

manyan fitattun jaruman masana antar kannywood wato hausa film kenan a wannan lokacin da muke ciki kamar yadda kowa da kowa yasan hakan.

Ako ina afadin “Nigeria” babu inda muka ware maka ko ina da ko ina jaruman masana antar kannywood maza da kuma mata sun sanu a ako ina sosai.

Sai dai ko ace jaruman kannywood wanda suke magana da har shan hausa ko kuma muce sukeyin fim da har shan hausa sumfi tasiri a yankin arewacin Nigeria.

Sabo da suna yin shirin sune da har shan hausa wanda kowa yasan da cewa hausa itace yare na 1 fadin nahiyar Africa a wannan lokacin da muke ciki.

Sabo da allah ya dau kaka yaran hausa, hakan yasa jaruman kannywood suke samun dum bin masoya a fadin duniya a wannan lokacin na yanzu haka.

Dan haka muna so muji ra’ayin ku akan wannan abu da yake faruwa acikin arewacin Nigeria mu samman ga hausawa wato hausa fulani kenan.

7
6

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *