Babbar magana wani sabon al’amari ya kunno kai akan rashin lafiyar maryam yahaya Daman abun da yafaru kenan Allah ya kyauta…

Babbar magana wani sabon al’amari ya bullo kamar yadda muka sami wani rahoto yanzu yanzu kuma dadumi duminsa zakuji ko menene a yanzu.

Fitattun jaruman masana antar kannywood suna fuskan tar wani irin kalubale kamar yadda suke bayyana wa idan sunayin hira da yan jarida.

Wani kuma kalu balan nasu mutane ne suke fuskan tar abun da yake faruwa da jaruman kannywood din ko da basu fada ba sabo da yau da gobe tafi wasa.

Kamar yadda malam ba haushe yake fada idan ya tashi yin karin maganar sa duda magana ce amma tana tasiri sosai  da sosai acikin magan ganu a yanzu.

Mai hana mana rahoto na gaggawa ya fitar da wani rahoto mai ban mamaki akan jaruma maryam yahaya wacca tasha fama da rashin lafiya a baya.

Kada mu cika ku da surutu ga dai wannan faifan audio kuji abun da yake faruwa da jaruma maryam yahaya muna so muji ra’ayin ku akan hakan.

https://youtu.be/n6UFmge5YG0
0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *