Babbar magana wani matashi zai kashe kansa Sabo da soyayyar Jaruma mome gwambe Lallai wannan bidiyan sai ya baku mamaki…

Babbar magana wani matashi zai kashe kansa idan har jaruma mome gwambe bata aure shiba kowa ya kama ta faifan wannan bidiyan.

Wani matashi yayi yin kurin ikrarin kashe kansa idan har ficacciyar jaruman kannywood mai suna mome gwambe bata amince da auran saba.

Wannan lamarin ya tada kura sosai sabo da mutane sun sha jin cewa samari suna shan fiya fiya idan suna san jaruman kannywood.

Amma mutane basu taba jin yadda wani yace zai kashe kansa akan soyayyar wata jarumar kannywood ba sai a wannan karan da muke ciki.

Kuma akan jaruma mome gwambe abun yafaru dan haka yanzu gani faifan bidiyo zamu saka muku shi domin zaku karajin bayani daga bakin wani bawan Allah.

To masu bibiyarmu a wannan shafin namu mai al’barka muna bukatar muji ra’ayin ku akan wannan lamarin. daga kar she kuma kuci gaba da bibiyarmu a wannan shafin namu mai al’barka.

7
4

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

One thought on “Babbar magana wani matashi zai kashe kansa Sabo da soyayyar Jaruma mome gwambe Lallai wannan bidiyan sai ya baku mamaki…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *