Babbar magana wanda yaki ji bazai ki gani ba wannan magana ba shakka, shiga ka kalli Bidiyon…

Tor Kashi Babbar magana ana wata ga wata, Shahararren dan wasan nan mai suna Salman SAS Ya saki wani Bidiyo mai Abin Al ajabi, A cikin Bidiyon Kamar yadda kuka gani a kan hoton da

yake saman nan Kwarongwal ne yake kai wa mutane Sara a cikin daji se ma kun kalli Bidiyon, Fatan mu shine Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

GA RAMADAN YA KUSANTO A YAWAITA AZUMI DA KUMA KYAUTATAWA BAYIN ALLAH, UBANGIJI ALLAH YA BAMU IKON YIN HAKAN, AMEEN THUMMA  AMEEN.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *