Babbar magana Wai dama kishin mata ya kai su iya aikata haka a cikin mutane, danna ka kalli Bidiyon abin da tayi wa…

Tir Kashi ana wata ga wata, babbar magana wai dama matan hausawa suna irin wannan abin, ni ban taba gani ba wannan shine karo na farko a rayuwata, bawai muna kushesu bane, kawai maganar

Gaskiya ita ce sun fa Riga da sun san cewa duk bala’in da zasu yi bazai sa shi ya fasa Auren ba to don Allah duk meye wannan, ni banga dalili ba gaskiya,a cikin wannan Bidiyon zaku ga abin mamaki

sosai, na tabbata wasun ku kanma nasan ba shakka basu tana ganin wani abu makamancin haka ba, Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Sa Mu dace, Ya kuma albarkaci zuriar mu baki daya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

Ga Bidiyon.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *