Babbar magana, Shiga ku kalli yadda Sojoji suka kama yan Taaddan da suka addabi katsina da kuma Zamfara, Allah Yasa mu dace…

Babbar magana ana wata ga wata Ga Bidiyon Yadda Rundunar Sojojin Najariya suka samu nasarar damke wasu miyagun da suka addabi mutane a Jahar Katsina da kuma zamfara

A cikin mutanen akwai kabilu kala kala da fulani har ma da hausawa, Kuma sun kasance suna ikirarin su musulmi ne amma Munapukan Addinin ne Domin duk wani musulmi mai Imani bazai

Kashe dan Adam ba tare da wani hukuncin sharia ba Koda ma arne ne wanda ba musulmi ba balle wanda yace (Ya shaida babu wani abin bautawa da gaskiya, sai Allah (S.W.T), Da Kuma Muhammadu (S.A.W) Bawan Allah ne kuma manzon shi ne)

Allah ya sa mu dace Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

3
1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *