Babbar magana Shiga ku kalli yadda akayi da Yan Fashin da aka kama a Maiduguri…

Babbar magana Mun kawo muku wani Bidiyon da ya kai a kalla Shekara shida da sakin sa, Amma a kwai wani sako zai isar muku, Wato da ace duk yan pashi da kuma yan Taadda, da kuma yan

Bindiga Dajin da aka kama duka ana yanke musu hukuncin kisa da kawo I yanzu na tabbata ba lallai bane har kawo I yanzu su cigaba da aikata ire iren wadannan abubuwan da suke tayi,

Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Shiryar da su baki daya da masu goya musu baya duka idan masu shiryuwa ne idan kuma ba masu shiryuwa bane ya Allah ka yi mana maganin su gaba daya, Ameen.

https://youtu.be/FVivJ7v7N0w

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *