Babbar magana, Shiga ku kalli Bidiyon Bello Turji yadda yake neman sulhu da Gwamnati bayan wani Harin da jamiai suka…

Toh fa ana wata ga wata mun samu wani Bidiyo a cikin YouTube channel mai suna Mai Biredi TV inda take tabbatar mana da cewa bello Turji Shahararre kuma tantirin dan Bindiga dinnan da

ya addabi kasar nan wanda gwamnati take nema ruwa a jallo ya nemi da suyi sulhu da gwamnati bayan Harin da Rundunar Sojojin Najariya suka kai masa, Jaridar Mai biredi TV ta dora wannan

bidiyon sama da watanni uku da suka gabata, Fatan mu shine Ubangiji Allah ya Shiryar da su idan sun kasance masu shiryuwa ne idan kuma akasin haka Ya Allah kayi mana maganin su gaba daya

Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Mun gode da Ziyartar wannan shafin namu mai albarka.

0
1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *