Babbar magana shiga kaga yadda hukuncin abdul jabbar zai kasan ce, shiga nan ka gani.
Masha Allah Jaridar HAUSALEGIT ta rawaito mana cewa Dr. Sani Umar Rijiyar lemo da Maqary, da ma sauran malaman Addini Masu yawa su fito sunyi magana a kan wannan Hukuncin da kotu ta
Yankewa Abdul Jabbar Nasiru Kabara Hukuncin kisa sanadiyar Batanci da yayi wa manzon Allah (S.A.W), Da yawa cikin malaman sun yaba da wannan Hukuncin kuma sun nuna Farin cikin su sosai
Masha Allah Fatan mu shine Ubangiji Allah ya mu dace, Allah yasa karshen Abin kenan, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm, Dkmin ba daidai bane a taba Maaiki Sallallahu Alihi Wasallam, Kuma Insha Allahu duk
wanda ya sake ya taba shi za a daukan mana mataki tun a nan duniya ma kafin a je can gaban Ubangiji Allah wanda shine ya aiko shi gare mu, Mun gode da Ziyartar wannan shafin namu mai albarka.