Babbar magana shiga ka kalli yadda Gwamnati ta fara aiwatar da umarnin da kotun Addinin musulunci ta yankewa…

Toh fa ana wata ga wata Jaridar HAUSALEGIT ta rawaito wannan Labari inda take cewa “Gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje ta fara aiwatar da umarnin da kotun Sharia ta yankewa Abdul Jabbar…”

Ta kara da cewa Saura kwanaki 20 a jiya ranar lahadi 25 ga Watan disamba yau saura kwana goma sha tara (19) kenan waadin da kotun ta bawa Sheik Abdul Jabbar Nasiru Kabara kwanaki goma

Sha daya da suka gabata wato ranar Jumaa 15 ga watan disamba, Saura yan kwanaki kadan kafin a kulle daman da yake da shi, Ubangiji Allah Ya Sa Mu Dace, Ameen Ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *