Babbar magana shiga ka ga abinda jaruma Rahama Sadau take yi a Bidiyon nan…

Da farko dai Assalamu Alaikum masu bibiyar mu a cikin wannan shafi mai albarka, Kamar yadda kuka sani dai Jaruma Rahama Sadau ta kasance daya daga cikin Jaruman Kannywood, Kuma Yanzu

Maganar Da akeyi tana daya daga cikin manya manyan Jaruman Afrika Gaba daya, saboda A Najeriya Bamu sani ba imma da akwai wani ko wata Jaruma ta je tayi fim a India, wato tare da Jaruman

Bollywood, Kai masha Allah, Ubangiji Allah ya sa mu dace, Allah Ya Dora mu a kan hanya madaidaici, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm, Allah kashiye mu, tare da Zuriar Mu Baki Daya, Don Nabiyyur-Rahma, (S.A.W), Ameen.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *