Babbar magana sheik kabiru gombe ya fadi gaskiya a kan abin da ya faru na…

toh fa ana wata ga wata Jaridar Amihad ta rawaito cewa Shahararren malamin nan Sheik kabiru gombe ya fito yayi magana a kan maganganun da mutane suke ta yayatawa

na cewa Gwamnati na saya musu motoci ko kuma tana basu kudade, Kamara yadda aka rawaito shine A cewar kabiru gombe “a wannan Gwamnatin babu wanda ya basu kudi

ko kuma ya saya musu mota.” Ubangiji Allah Yasa mu dace, Ya kamata ace gwamnati tana kulawa da malaman Addini kamar yadda ake kulawa da malaman makarantun boko,

domin shima ilimin Addini sunan shi ilimi asalima shine abin da ya fi kamata a kula da shi a tabbatar da cewa yara sun samu ilimi Addini dana bokon ma gaba daya, domin idan Yaro

ya samu ilimin Addini zakuga yanayin muamalar sa da zamantakewar sa ya banbanta da na wanda baya dashi, Ubangiji Allah ya Ganar damu, Ameen.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *