Babbar magana sabuwar jarumar shirin Kwana casa’in wacca aka maye gurbin salma Da ita tafara sakin Hotunan da suke jawa ‘yan kannywood zagi…

Wata sabuwa jarumar da aka maye gurbin da da salma kwana casa’in rita wallafa wasu zafafan hotuna da suka jawo cece-kuce da kuma zagi gare ta.

Mutane wasu suna mamakin yadda daraktan shirin kwana casa’in ya dau ko wannan ya rinyar ama tsayin wacca zata maye gurbin salma kwana casa’in.

To a yanzu haka ta fara jawo cece-kuce sabo da wasu zafafan hotuna da tasaki akan shafin ta Instagram wasu suna cece-kuce wasu kuma suna zage zage.

Sabo da wa yannan hotunan da tai fostin a shafin ta Instagram sai dai wasu suna wani tunani akan shin musulma ce ko kuma dai aksin haka.

Dan haka muna so muji ra’ayin ku akan wannan sabon lamarin da yafara bullu kai akan jarumar da aka maye gurbin salma da ita acikin shirin kwana casa’in.

2
2

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *