Babbar magana Naziru sarkin waka ya jawo kansa magana sabo da yasaki video shida yaran sa suna wasa da Daloli acikin gidan sa ga ya jarida…

Babbar magana wata wani sabon faifan bidiyo da ficaccan mawaki Naziru sarkin waka ya wallafa akan shafin sa na Instagram ya wasa da yaran sa.

Inda acikin bidiyan anga mawakin ya saka daloli a tsakiyar yaran inda suke wasa da wannan dalolin shida yaran sa acikin gidan dan sa yai wannan bidiyan.

Ganin hakan ne yasa mutane sukai mar cha sabo da sunga kamar yana fariya ne dan yana da kudi wasu kuma sun duba ya nayin wannan lokacin na yanzu

Wanda kowa yasan babu wasu isassun kidade a wajan al’umma hakan ne yasa suke nunawa Naziru sarkin waka abun da yai bai kama taba acikin bidiyan.

Amma daga baya mawakin yaje yajire wannan bidiyan da ya wallafa akan shafin nasa na Instagram kuma yace bawai fariya yake ba kawai sawa yayi.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *