Babbar magana menene yasa aka daina nuno Sumayya acikin shirin labarina Naziru sarkin waka yafadi komai ashe Naziru da Aminu saira sun sha wahala akan..

Babbar magana kowa ya kama ta ya kalli wannan bidiyan na mawaki Naziru Wanda kuke kiran sa da sarkin waka dan haka kowa yasa Naziru da yayan sa Aminu saira sune suke shirya labarina.

Sai gashi kawai an daina nuno sumayya acikin wannan shirin haka yayi matukar batawa masoyan shirin labarina rai wasu har suna cewa gaskiya zasu daina kallan wannan shirin mai suna labarina.

Amma sai kawai mukai karo da wani video na jarumin and kuma mawaki wato Naziru sarkin waka kanin malam aminu saira mai shirya fina-finai na hausa acikin masana antar kannywood.

Dan haka batare da bata lokaci ba maza maza ku kalli wannan bidiyan domin kuji irin abun da yake faruwa acikin shirin nasu na labarina du kuma kalubalan da suka samu da wakar da suka sha4👇👇

https://youtu.be/GcpivjuOBPg
6
2

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *