Babbar magana Kanin Sheik Abdul Jabbar Nasiru Kabara, wato Askia Nasiru kabara ya fito yayi wata magana, Shiga ka gani, hum…

Babbar magana Kanin Sheik Abdul Jabbar Nasiru Kabara wanda aka fi sani Askia Nasiru kabara ya tattauna da wasu yan Jarida yana mai sheda musu cewa Rikicin da yake tsakanin Abdul Jabbar

Nasiru Kabara dakuma QarubuLLAH Nasiru Kabara shi ya janyo aka yankewa gayan sa hukuncin kisa, Kuma ya sheda musu cewa da ya kasance baya nan ne amma yanzu ya dawo, da wannan

maganar muna tunanin cewa zai daukaka kara a kan hukun cin da aka yankewa Abduljabbar Nasiru Kabara wato dan uwansa, Ubangiji Allah Ya Sa Mu dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

jaridar HAUSALEGIT Ta rawaito

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *