Babbar magana Kalli yadda wannan Baiwar Allah take wasa da Bindiga Ubangiji Allah ya sa mu dace…

Toh Fa ana wata ga wata, shin ko kun kalli yadda wannan mata take ta wasa da Ak47, Ubangiji Allah ya sa mu dace, wannan rayuwa ta riga da ta zama abin da ta zama, Mun samu Bidiyon yadda

Yammata da matan auren zamfara suke fita parautar miyagun yan bindigan da suka addabesu a Jahar tasu saboda matsin lamba da suka sha ya sa matan suma sukace zasu fito

suma su taya mazajen su parautar wadannan miyagun Ubangiji Allah Ya kawo mana Karshen Wadannan Matsalolin da suke addabemu a kasar nan musamman ma a arewacin kasar Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *