Babbar Magana, Kai Abinda Wannan Diya takeyi ko Aljana ce ita sedai…

Toh fa ana wata ga wata Wata Yar yarinya ce mai Shekaru hudu a duniya wacca tazo da wani abin al ajabi wanda shi wannan abin ya mutukar bawa mutane mamaki sosai, wanda mutane daga kasa kasa

suke zuwa gurinta domin ganinta, Kamar yadda kukaji bayanin wannan Yarinya Mai Shakaru hudu a duniya Wacca aka Haifa a kasar Tanzania kuma musulma, Allah Ya bata Baiwar Warkar da marasa

Lafiyan da suke zuwa gurinta, Da ko wane irin cuta wannan diya ta tara mutane ma banbanta masu kuma yawa, hakan yasa har akaje aka dauki Bidiyon ta aka kawo muku da kuma yadda take

yiwa mutane maganin kuma su warke da yerdar Ubangiji Allah Mai Girma, wannan diya Ita kanta Mamaki ce, kuma babban Abin farincikin shine, Duk saanda iron wadannan abubuwan zasu bayyana

Allah yana bayyana su ne a cikin musulmai domin ya tabbatar wa da duniya cewa, Musulunci itace Addinin Gaskiya masu ganewa suna ganewa su “Summum bukyun umyum fahum lah yarjiuhn” kuma suna ta tafiya, Allah yasa mudace, Ameen.

Ga Bidiyon Video

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *