Babbar magana jaruman kannywood sumfara Auran yan uwan su jarumai sabo da wannan Dalilin wata sabuwa kenan..

A koda wanna lokaci jaruman kannywood suna fadin cewa ba’a kyau tata musu zato sai dai kuma ba komai ne yake jawo hakan sai wanu abu buwa.

Abu buwan kuma mafi yawan cinsu daga ban garan jaruman kannywood din yake fara samo assali misali anan shine idan sunyi abun da bai dace ba.

Mutane kuma kowa da irin bakin sa idan wannan ya fadi alkairi wanifa aksin haka zaifa dan haka idan sunyi abun da ya bai dace ba mai makon ai addu’a.

Sai zagi da kuma tsinuwa, hakan yake sa jaruman kannywood suke cewa mutane basa kyau tata musu zato kamar yadda wasu suke nunawa.

To sai dai abun da ya kama ta kowa yasani daga ban garan su jaruman shine idan da zasu daina wasu abu buwan da babu mai zagin su yanzu.

Misali idan fim zasuyi sai suyi kamar irin wannan film din mai suna izzar so kunga acikin shirin izzar so ana yawan am batan Allah to da zasu sami sauk.

Musamman akan yawan zaginsu da akey akai akai, sannan sai maganar cewa auran aishatulhumaira da kuma salisu s fulani ba gaskiya bane ga video.

https://youtu.be/n6zkjFFQfdE

Muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *