Babbar magana jaruma sadiya Qabala tafadi abun mamaki akan auran da tayi agarin jos wata sabuwa inji dan cha cha..

Matan kannywood suna yawan korafin cewa al’umma suna cewa matan kannywood basan zaman aure ko da sunyi auran sai sai ya mutu.

Amma duda haka jaruman kannywood mata suna kokari wajan suga sun nuna wa mutane cewa abun ba daga su bane daga Allah ne amma mutane basa gani.

Jaruma sadiya Qabala a hirar da tai da gidan jaridar BBC hausa ta fadi duk abun da yake cikin ranta musam man akan mutuwar auran ta na farin JOS.

Ga dai bidiyan sai kuji abun da take fada da bakin ta a hirar da BBC hausa tayi da ita sabo da ance gani ya koriji dari bisa dari ga wannan faifan bidiyo kamar haka..

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *