Babbar magana haba mansura Gaskiya irin wannan bai kama taba Kidu ba yadda kika sa tsohon wasu yake shar holiya…

Mansura isa kowa yasan ta acikin masana antar kannywood wato hausa film kuma tayi aure da mawaki sani danja kuma shima jarumi ne acikin kannywood.

Wani bidiyan jaruma mansura isa da yake yawo kwanan nan yana jama ta zagi sabo da abun da yake faruwa acikin bidiyan gaskiya mutane da yawa sun tofa al’barkacin bakin su.

Dan haka ya kama ta jaruman kannywood kusan mekukeyi a yanzu sabo da duniya tacanza kuma ya kama ta kusan salan da zaku dauka a yanzu, jama’a ga dai bidiyan ku gani.

https://www.instagram.com/rumaisah_aleem/reel/CW4Ej1DIekc/?utm_medium=copy_link

Muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka mu kasan ce da ku ako da yaushe

1
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

2 thoughts on “Babbar magana haba mansura Gaskiya irin wannan bai kama taba Kidu ba yadda kika sa tsohon wasu yake shar holiya…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *