Babbar magana haba Aisha izzar so Wannan wanna irin video ne hakan gaskiya kin bamu mamaki sosai…

Masana antar kannywood a wannan lokacin tana daya daga cikin abu buwa masu ta siri acikin zuciyar mutane a yankin arewacin Nigeria ga hausawa.

Fitattun jaruman masana antar kannywood wato hausa film kenan a wannan lokacin na yanzu kullum dada karuwa su keyi acikin masana antar.

Ko sabo da menene sabo da a yanzu ko kuma muce a wannan lokacin babu wajan da yake yawan tare samari masu jini ajika kamar masana antar kannywo.

Sabo da abun da akeyi acikin wannan masana antar yana tafiya da zamanin da muke ciki wato shine film kamar yadda muke lissafin haka a yanzu.

Sai dai kuma matasa suna yawan shiga cikin masana antar bayan sun zama fitattun akan shafi kan sada zumun ta na zamani kamar su Facebook tiktok.

Instagram da YouTube da dai sauran inda mutane suke harkokin su ba tare da suka kar kashin wani a zau na ba kamar yadda makai bincike.

1
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *