Babbar magana Dan Allah wa ye Zaiyi tunanin cewa wadannan yaran zasu iya aikata irin wannan ta’asar, Shiga ku kalli Bidiyon
Toh fa ana wata ga wata Jamian Yan Sandan Jahar katsina sun samu nasarar Damke wasu matasan Yaran da suka kasance masu yin garkuwa da mutane Kai har ma da Likitan su
Ubangiji Allah Ya Sa Mu Dace, Wai don Allah Ace matasa da su ake wannan abin a kasar nan, Ya Allah Ka Shirya mana matasan mu, Wannan matsala zai iya samun hadi da rashin aikin yi
domin kusan dukkan matasa suna bukatar rayuwa mai kyau ba za muce babu batagari a cikin su ba amma tabbas wasun su dayawa rashin ilimi me da kuma aikin yi, Allah ya kawo mana mafita, Ameen.