Babbar magana Cikin kuka aisha izzar so tayi zazzafan martani akan masu ce mata karuwa idan Tayi posting a shafin na tiktok ko masu zagi..

Innalillahi wa inna ilaihim raji’un jarumar kannywood Aisha najamu wacca kukagi sanini ta da aisha izzar so sabo da wani abun da ya faru da ita wani yace mata.

Karuwa sanin kan kune kowa yadda kewa jaruman kannywood wani kallo da ban sabo da irin harkar da sukeyi ta film duda kowa yasan babu abun da zakai ba’a za geka ba.

Dan haka wasu suke ganin jaruman kannywood mata du yan iskane wasu kuma suna ce musu karuwai hakan kuma yana bata musu rai sosai.

Sabo da haka yanzu bari mu saka muku wani bidiyo na jaruma kannywood aisha izzar so tana kuka tafadin abun da akai muta wanda bataji dadi ba ga bidiyan.

https://youtu.be/4cugI9t29jY

Daga karshe muna godiya sosai sannan kuma muna bukatar kuyo mana comment a kasan wannan shafin namu muna godiya sosai.

1
2

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

One thought on “Babbar magana Cikin kuka aisha izzar so tayi zazzafan martani akan masu ce mata karuwa idan Tayi posting a shafin na tiktok ko masu zagi..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *