Babbar magana cece-kuce ya barke tsakanin Adam a zango da kuma jaruma Hadiza gabon haba da girman ku da komai wannan wanna irin video ne haka..

tafaru ta kare an yiwa mai Sami daya sata ficacciyar jarumar kannywood wacca ake kiran ta da jaruma hadiza aliyu ko kuma muce hadiza gabon.

An sami wani muster yawu tsakanin jaruma hadiza gabon da kuma wani ficaccan mawaki kuma producer san nan kuma jarumi ne a kannywood.

Wannan ba kowa bane sai jarumi Adam a zango wanda ya kwashe shekaru masu yawan gaske yana kokarin ganin ya samu anun da yake so a kannywood.

To alhamdullillahi ya sami duk wani abu da yake da buka ta in dai acikin masana antar kannywood ne kuma akan harkar film to yasami wannan abun a yanzu.

Kamar yadda kukaji munce an sami misayar yawu tsakanin Adam a zango da kuma jaruma hadiza gabon, ko menene ya jawo wannan cece-kuce.

Dan haka yanzu ba tare da bata lokaci ba zamu saka muku wani faifan audio kuji abun da yake faruwa tsakanin jaruma Adam a zango da hadiza gabon.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *