Babbar magana bidiyan mutumin da ya auri yan Mata guda 2 lokaci daya ya jawo cece-kuce sabo da abun da yafaru a wajan yinfati…

Wani matashi ya bawa kowa mamaki sabo da ya auri yan mata har guda biyu (2) alokaci daya ya kama ta kowa da kowa ya kalli wannan faifan video.

Kowa yasan a wannan lokacin mutane suna yawan cewa gari yaci wuta wato babu kudi kenan amma kuma sai ga wani ya auri yan mata har guda (2).

Dan haka ya kamata kowa ya kalli wannan faifan bidiyo domin kusha mamaki sabo tabbas irin wannan abun mamaki ne musamman a wannan lokacin.

Dan haka batare da bata lokaci ba zamu saka muku wannan faifan bidiyo kusha kalli mamaki gadai bidiyan kowa ya ga newa ida nuwan sa sosai da sosai.

Muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka kuma mai suna labaranhausa.com thank you for visiting.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *