Babbar magana bayan Sumayya ta fita daga cikin shirin labarina ango wata babbar matsala wannan bidiyan saiya baku mamaki…

Wata sabuwa wani sabon faifan bidiyo wanda ya bawo mutane mamaki ako da yaushe daman malam ba hau she yakan cewa dan Adam ajizine.

Du inda kaga mutum lallai baza karasa shi da wani abu da yake yiba wanda yasa bawa Allah to sai dai shi Allah gafurun rahimun ne akan kowa.

Dan haka abun da yasa mukai wannan bayani akan jaruma nafisa abdullahi wacca kuke kiran ta da sumayya acikin shirin labarina series mai dogon zango.

Sabo da munga an fara yada wani hotan ta ana cewa sabo hotone to gaskiya wannan hotunan da kuke ganin ko da ya kasan ce natane to tsohon hotone.

Dan haka ga wani bayani da mai rahotan mu ya wallafa akan shafin sa dake manhajar YouTube Dalatopnews dan haka ga wannan faifan bidiyan.

ga video

https://youtu.be/fbsQV_DQOaI
0
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *