Babbar magana, Ba A raba rai da buri, Aliyu ya cika Burin sa, Yaje saudiya a keke Kalli Bidiyon…

Toh fa wannan ba karamin abin mamaki bane ba wani matashin dan Kasar Najariya Haifaffen Garin Jos na Jahar Plateau dake arewacin Najariya Mai suna Aliyu Ya isa kasar saudiya da ya kudurta zai

Je a keke, idan zaku tuna tun kafin a fara Lockdown matashin ya sanar da cewa shi ya tafi kasa mai Tsarki wato saudi arabiya kuma a keke shine ma babban abin da yake ta bawa mutane

mamaki kuma yaje din Ya kara sa kuma sun karrama shi sosai sosai saboda yayi namijin kokari fiye da yadda ake tsammani ,ga hotunan sa wanda kafin ya bar Najeriya da kuma wanda yake

kan hanyar sa ta tafiya da kuma wanda ya isa kasar Saudiya din, Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *