Babbar magana “Ayi Gaggawar Sakin Sheikh Abduljabbar Ba tare da bata Lokaci ba Cewar Kungiyar Harkar Musulunci Karkashin Jagorancin Sheikh Zakzaky”…

Toh fa ana wata ga wata Jaridar LABARAI.COM.NG ta rawaito wannan labari tana cewa Kungiyar Harkar musulunci da ke karkashin jagorancin Sheik Zakzaky ta bukaci a gaggauta

sakin Sheik Abdul Jabbar Nasiru Kabara, Toh fa muna inajin kungiyar zasu daukaka kara ne amma idan ba haka ba ni banga yadda kungi Zara bawa Gwamnati umarni,

Sauran yan kwanaki kadan a yankewa Abdul Jabbar Nasiru Kabara hukuncin kisa idan har bai daukaka kara ba gaba daya ma kwanakin da suka rage masa na daukaka kara basu fi kwanaki

goma sha biyar ba (15) idan har bai daukaka a cikin wadannan kwanakin ba to se dai wani Labarin ba wannan ba, Ubangiji Allah Ya Sa Mu Dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

0
1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *