Babbar magana!! Ayatullahi tage ya shiga hannun Yan hisba sabo da wani abu da ya yiwa wata budurwa chakwakiya kenan.
Sabon rikici yabarke acikin masana antar kannywood tsanin kb international da kuma aminu s bono da kuma ayatullahi tage mai barkwanci.
Magana har takai da cewa Aminu s bono yayi sana diyyar zuwan ayatullahi tage ofishin yan hisba kamar yadda muke da tafe da wani faifan bidiyo.
Kowa sai ya tsaya ya kalla kuma yaji abun da yake faruwa domin akan abun da yasa ayatullahi tage abokan sa suka kai shi ofishin yan hisba a hukun tashi.
Ba tare da bata lokaci gawan nan faifan bidiyo na manyan jaruman kannywood kamar kb international da aminu s bono sukai wa kowa bayani yadda za’a gane.
muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka kuma mai suna labaran hausa. com mu kasan ce daku ako da yau she mungode.