Babbar Magana Ana wata se ga wata, ga Bidiyon jaruma Momee gombe tana fim a Dubai danna wannan…

Masha Allah Fitacciyar Jarumar Kannywood Momee Gombe ta fita kasar Dubai har ta wallafa wani Paipen Bidiyon da larabawa Duke yi mata kwalliya kuma da dukan Alamu

Fim ta farayi a kasar Dubai din, sedai muce Ubangiji Allah Ya Bada saa, Ameen, a da can A baya Jaruman Kannywood basu cika ma zuwa wasu gurare suna fim ba amma daga baya

se suka fara zuwa kudu suna fim yanzu kuma wasu daga cikin su kasashen waje suke zuwa domin yin fim, Kamar musali da Ali Nuhu yana daya daga cikin Jarumai na farko da suka

fara zuwa kudu suyi fim a cikin yan Kannywood, se kuma Rahama Sadau ita kuma barin Afrikan ma gaba daya tayi taje can yankin Asiya can Kasar India inda ma aka fara fim a duniya

taje tayi fim ita kuma Momee gombe ana tunanin ita kuma a dubai taje domin tayi fim, wannan ci gaba ne ga yan Kannywood gaskiya, Allah ya bada saa amma Ake kulawa sosai, saboda mu musulmi ne.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *