Babbar magana Ana wata ga wata wannan abin farin ciki ne sosai, yadda aka kashe…
Kai masha Allah wannan gaskiya ba karamin abin Al fahari bane ba, da farko dai ALHAMDULILLAH mun godewa Allah da wannan
nasarar da ya baiwa rundunar Sojojin Najeriya a kan miyagun da suka addabe mu a kasar nan fatan mu kawai shine
Ubangiji Allah Ya kara basu Nasara a kan miyagun gaba daya, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram, zamu saka muku
bidiyon a nan kasa kadan domin ku samu ku kalla da idanun ku domin hakika gani ya kori ji.