Babbar Magana, Ana wata ga wata Meye matsaya akan Hukuncin da aka yankewa Abduljabbar, Shiga ku kalli Bidiyon…

Toh fa ana wata ga wata, Idan baku manta ba tun ranar Goma sha Biyar (15) ga wannan watan na disamba na Shekarar dubu biyu da ashirin da biyu (2022) kotu ta yankewa Sheik Abdul Jabbar Nasiru Kabara

Hukuncin kisa wanda za a zartar da shi ba da dadewa ba idan har bai daukaka kara ba, Kuma shiru muke ji har yanzu, da Alamu Har kawo wannan lokacin sheik Abdul Jabbar Nasiru Kabara

Bai daukaka karar ba, duba da wata magana da yayi a cikin kotun kamar yadda wasu manyan gidajen Jaridu suka rawaito Na cewa shi Bai nemi Sassauci ba, ama yi maza a je a rataye shi, Duba da wannan kamar

Abune mai mutukar wahala ace ya daukaka kara da kansa, se dai kuma idan wasu ne suka daukaka masa, Ubangiji Allah Ya Sa Mu dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *