Babbar magana ana wata ga wata, Bayan an yankewa Abduljabbar hukuncin kisa ga wata sabuwa, danna nan…

A yau ne ranar Alhamis wacca tayi daidai da ranar goma sha biyar ga watan Gima sha biyu na Shekarar dubu biyu da ashirin da biyu (15, 12, 2022) A ka yanke wa sheik Abdul Jabbar Nasiru akbar

hukuncin kisa a babbar kotun Addinin musulunci dake Birnin Kanon Dabo, a musalin karfe goma sha daya zuwa sha biyu akayi zaman kotun a nan Birnin kano, bayan an yanke masa hukuncin kisa

Jaridar BBCHAUSA, Ta rawaito cewa Abdul Jabbar ya musantalaifin da ake zargin sa cewa ya aikata, kuma ai baima san kayan da ya tsaya masa ba, Amma duk da haka Allah Ya sa Mu dace,

Don Nabiyyur-Rahma, Ubangiji Allah ya sa mu dace, Allah yasa karshen matsalolin namu kenan Allah Ya Kiyaye wani mai irin wannan abin ya kara bayyana a gare mu.

Ga Cikakken Labarin BBCHAUSA

Labari da hotuna daga Bbchausa.com

1
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *