Babbar magana An fasa auren wani bawan Allah kawai saboda ya fadi jarabawar fita daga jamia, kalli Bidiyon…

InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun Toh fa ana wata ga wata Wani bawan Allah ne da aka sa ranar auren sa da wata yarinya da suke soyayya ana daf da daura auren su se aka samu Labarin cewa

ya fadi jarabawar fita daga jamia shine kawai dalilin da yasa su dangin amaryar suka fasa daura musu aure da yarinyar su, toh fa wannan rayuwa ta zama abin da ta zama, Fatan mu shine

Ubangiji Allah Ya Kara sauwake mana Don Nabiyur Rahmati (S.A.W), ameen, Shi kuma wannan Bawan Allah, Muna masa fatan Allah Ya Hadashi da rabon sa, Ita ma Allah Ya bata Irin wanda Take so

Ko kuma Iyayenta Ke so, Allah Yasa mu gama da duniya Lafiya, Ameen, Mun gode da ziyartar Wannan shafin namu mai albarka.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *