Babbar magana, Allah Sarki ku kalli Bidiyon wannan bawan Allah da Mat…
Ga Bidiyon da yake dauke da Labarin wani bawan Allah mai matar da samun irin ta se an tona sosai gaskiya, shin ko kun san abinda matar sa tayi masa hum gaskiya ba kowace mace bace
zata iya aikatawa mijinta hakan ba, kamar yadda ta bayyana wannan baiwar Allah samun shi tayi ta samu mijinta ta rokeshi da ya kara aure wanda a wannan zamanin kashi casain da biyar
na cikin mata bazasu iya aikata hakan ba amma ita ta iya aikatawa, ko da yake sun tsufa ne, lode don tsufar da tayi ne yasa tayi masa haka bukata tayi ya kara mata biyu domin su zauna tare
da su, toh fatan mu shine Ubangiji Allah Ya sa mu dace, Ya bamu kuma mata na gari suma matan Ubangiji Allah Ya Basu mazaje nagari, Ameen Thumma Ameen.
ga Bidiyon Video