Babbar magana Ali nuhu kaida zaka hana kuma kai kakeyi wani sabon video na jarumi Ali nuhu ya jijjiga al’umma..
Wata rawa da jarumi ali nuhu yayi ya bawa mutane mamaki sabo da kowa yasan indai yin rawane acikin masana antar kannywood tosai Adam a zango.
Amma kuma yau kwatsam sai ga jarumi Ali nuhu wanda har sarki akece masa acikin masana antar kannywood da kewayan ta kowa yasan hakan.
Wannan faifan bidiyo da babban jarumi Ali nuhu yake tikar ta ta janyo cece-kuce akafafan sanda zumun tana zamani da dai faifan bidiyan mana.
Muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka kuma mai suna labaran hausa kuci gaba da bibiyarmu akan wannan shafin namu.