Babbar Magana Abu kamar a fina finan India, Manoma sama da goma suna daf da rasa…

InnaLILLAHI wa Inna IALAIHI Rajiun, Ana wata ga wata, Shin ko kun San abin da ya ke kokarin faruwa a kasar nan

yanzu, hum wasu mutane har guda goma 10 wadanda suka kasance manoma ne a kasar nan suna daf da rasa

gonakin su, Shin ko kun Kalli bidiyon kuwa wannan abin ya mutukar bada mamaki, Fatan mu shine Ubangiji Allah Yasa mu dace, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *