Babban director ya fadi Dalilin da yasa aka cire “Salma” daga cikin shirin kwana casa’in

Sanarwa sanarwa ya kama ta duk wanda ya shigo yaga wannan bayani ya kama ta yai kokari ya turashi izuwa wasu mutane kamar abokan ka da kuma yan uwanka musulmai baki daya.

Wannan maganar gaskiya ne ba yanine akan yadda macizai suke kashi mutane awannan lokacin zamu yimuku bayani dalla dalla zakuji yadda abun yake faruwa domin kowa sai yai hatta yakula.

Da farko dai kowa ya ga yadda kwana biyun nan suka kasance, mutane suna ta yada hotunan macizai a toilet wato bayan gida kena hakan yasa wasu suke ko kwanto akan hakan shine yasa makai

Wannan sanar war kamar haka a awannan shafin namu na Labaranhausa.com domin kowa yasan cewa rahotanni sun tabbatar da hakan tana faruwa kunga sai kuwa ya kiyaye.

1
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *