Auta mg boy_Soyayya ce ta hadamu
Farkon kauna sabo album ne na ficaccan mawaki auta mg boy wan da ya saka a wannan shekarar ta 2021
ya kuma yi waka ya mata taken “Soyayya ce ta hadamu” Duk a cikin album mai suna “Farkon kauna”
Za ka ku iya sauraran wannan wakar ko kuma ku sauke ta a wayar ku ta android muci gaba da kasan cewa damu a shafin LABARANHAUSA.COM