Auta mg boy_So a zuciya

Farkon kauna sabo album ne na ficaccan mawaki auta mg boy wan da ya saka a wannan shekarar ta 2021

Ya kuma yi waka ya mata taken “So a zuciya” ita tana daya daga cikin wakokin sabon album, Dinsa na 2021

Za ka ku iya sauraran wannan wakar ko kuma ku sauke ta a wayar ku ta android muci gaba da kasan cewa damu a shafin LABARANHAUSA.COM

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *