Auta mg boy_Sirrina

Farkon kauna sabo album ne na ficaccan mawaki auta mg boy wan da ya saka a wannan shekarar ta 2021

Ya kuma yi waka ya mata taken “Sirrina” ita tana daya daga cikin wakokin sabon album, Dinsa na 2021

Za ka ku iya sauraran wannan wakar ko kuma ku sauke ta a wayar ku ta android muci gaba da kasan cewa damu a shafin LABARANHAUSA.COM

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *