Auta mg boy_ciwon zuciya
Farkon kauna sabo album ne na ficaccan mawaki auta mg boy wan da ya saka a wannan shekarar ta 2021
Ya kuma yi waka ya mata taken “ciwon zuciya” ita tana daya daga cikin wakokin sabon album, Dinsa na 2021
Za ka ku iya sauraran wannan wakar ko kuma ku sauke ta a wayar ku ta android muci gaba da kasan cewa damu a shafin LABARANHAUSA.COM