Sabuwar wakar auta Mg boy so bayada lokaci
Auta mg boy yasa muku sabuwar wakar sa mai taken so bayada lokaci a gaskiya wakar tafita sosai,
babban mawakin mai suna auta mg boy ya sake zuwa muku dawani sabon salon waka mai dau kan hankali sosai,
mutane sun gane hakan ne bayan yasaki wata sabuwar wakar sa mai taken so bayada lokaci yanzu haka mun kawo muku,
Wannan wakar somin kuma ku shakata da ita shidai auta mg boy ya kasance dayane daga manyan mawaka,
Da suka fara tasowa a yanzu haka a cikin masana antar kannywood kuma ana jidashi sosai,
Shi din kuma ya kasan ce haifaffen kasar niger ne mawakin tabbas ya iya waka sosai fiye da yadda mutane suke tsammani,
Yanzu dai ga wakar nan acikin wannan shafin namu mai albarka mai suna LABARANHAUSA.COM sai kawai ku shakata da ita,