Audhu BiLLAH, SubhanaLLAH, wannan wane irin abune wannan Dan Allah, Shiga ka Kalli abubuwan da yaran hausawa sukeyi.
Hasbun Allahu wa Ni’imal wakil, wannan wane irin lalacewa ne Dan Allah wai ace hausawa sune suke aikata irin wannan abubuwan
Gaskiya ba daidai bane ba aikata hakan ba, amma fatan mu shine Ubangiji Allah Ya sa mu dace, ire iren wadannan abubuwan da suke faruwan nan duka
zamu iya cewa zuwan social media ne ya kara musu kaimin wannan aikin musamman ma Tiktok, Ubangiji Allah Ya karemu da zuriar mu baki daya, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram.