Asirin sa yatonu director mai lalata da sabin jarumai mata kafin…

Wai menene gaskiyar jita jitan da ake yadawa akan wani babban darak ta mai shirya hausa fim da ake cewa yace sai yayai iskanci da wata jaruma kafin saka ta acikin fim.

A gaskiya wannan labarin munajin sane kawai amma babu haki kanin tabbacin hakan yafaru sai dai koda yafarumma babu wanda yasani domin munga rubutun wani sai mukaji kame kame ne abun.

Babu wani kwakw kwarar shaida da za’a ace an kama darak ta zayyi iskanci da sabuwar jaruma dan haka bayan munga wannan rubtun sai muka ce zamu zo muku dashi domin mu fayyaace gaskiya wannan shine abun da wani mai rubutu yace

“Qalu Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn An Kama Wani Darecta Yana Shirin Lalata da Wata Budurwa Inda Yayi Alkawarin Bazai sata A film ba Har Sai ta Basa Hadin Kai Innalillahi.

Yanzu Yanzu Mukai Karoda Wannan Lamari dayafaru da Wata Budurwa Inda Wani Darecta a Masana’antar Kannywood Yayi Alkawarin Saka Wata Budurwa a Harkar Film in dai Tabasa Hadin Kai Yayi Zina da Ita Wa’iya Zubillah.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Tsakanin Wannan Darectan da Kuma Wata Budurwa.”

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *