Asiri ya tonu An bankado dalilin cire Salma daga cikin Shirin kwana casain babbar magana wai…

Daya daga cikin manyan masu shirya Shirin kwana casain ya bayyana wasu dalilai Wannan bayanin da yayi sun biyo bayane da akayi wata Hira.

Ta musamman dashi ashafin BBC hausa wannan lamarin ya bawa mutane matukar mamakin gaske sabo da abun da yarau idan kali ba lallai yayi maka dadi ba.

Dan haka yanzu dai kowa yasan an cire tsohuwar salma daga cikin shirin kwana casa’in an sako wata sabuwar salman wanda zakuji kwana biyu da suka wuce ta jawo kannywood cece-kuce.

Yanzu dai ga wannan bidiyan ku kalla kuji abun da yafaru kuga abun da yafaru da kanku sabo da abun sai yafi birgeku.

2
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *