Ashe wannan shine babban dalilin Cire wasu jarumai daga cikin shirye shiryan arewa 24 masu dogon zango abun kunyar yayi yawa wai me yake damun wasu jaruman kannywood ne..

Labari dadumi duminsa mutane da yawa wanda suke kallan fina finan hausa a tashar Arewa 24 sun san da cewa ancire wasu manyan jarumai.

Daga cikin wasu fina finan hausa da suke kalla akan man hajar arewa 24 da yawa daga cikin mutane suna yawan korafi akan menene yasa akeyin haka.

Sai dai fa kowa yasan mai daki shine yasan inda yake mar yayyo dan haka ga cikakken wani faifan bidiyo da zamu nuna muku shi zaku san dalilin ciresu.

Sabo da wasu sun san dalilin cire safari daga cikin shirin kwana casa’in shiri mai dogon zango wasu kuma basu sani ba dan haka yanzu ga faifan bidiyan nan.

Ku kasan ce damu ako da yaushe domin samun zafafan labarai dadumi duminsu muna godiya sosai da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka.

Ashe wannan shine babban dalilin Cire wasu jarumai daga cikin shirye shiryan arewa 24 masu dogon zango abun kunyar yayi yawa wai me yake damun wasu jaruman kannywood ne..

0
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *