Ana wata sai ga wata wannan bidiyan kawai ya’isa ya jefamu cikin wani hali tab, wata sabuwar rawa da akeyi..

Anzo wajan wanna rawace ko kuma dai iskanci gaskiya abun da wasu jaruman kannywood sukeyi basa kyau tawa kowa yasan ana yawan kallan jaruman.

To amma wasu kuma suna abun da bai kama taba acikin masana antar kannywood wato hausa film kenan kamar yadda kuka sani a lokacin yanzu.

Kowa ya kama ta ya dage da addu’a Allah ya shiryi mu baki daya sannan kuma Allah ya shirya mana jaruman kannywood sudai na abun da sukeyi.

Sabo da bai kama ta kowa yasan yadda ake yawan kallan hausa film yanzu musammam series film yanzu kowanna sati saiji ana kallan shirin hausa film.

2
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *