Ana wata sai ga wata Wani sabon bidiyan jaruma Rahama sadau babbar magana wai me yake damun wasu jaruman kannywood ne…
Tsohuwar jarumar kannywood rahama wacca ake kiran ta da rahama sadau wanda yanzu jarumar tabar cikin masana antar kannywood.
Sabo da wasu abu buwa da suka sha faruwa acikin masana antar kannywood tun daga wajan shekaru biyar zuwa shida da suka gaba ta a baya.
Mutane da yawa suna kaunar jaruma rahama sadau sabo da wasu abu buwan da takeyi wasu kuma basan jarumar sabo da wani abun da takeyi.
Sabo da haka kunga duk wanda ya tsinci kanshi acikin irin wannan halin to lallai yanda zabi gidu biyune kodai ya kauda kunnan sa yaci gaba ta abun da ya keyi.
Ko kuma dai ya ya daina abun da ya keyi mutane amma indai mutum ba haka zaiyi ba tofa lallai sai dai yasan yadda zai ko kuma yai kokarin kare kansa daga abun mutane suke zagin sa.
Idan abun tsiya ya keyi to ya kama ta ya gaggau ta dai nawa idan kuma abun al’kairi ya keyi to sai ya dage yaci gaba da abun da ya keyi Allah yana kallan sa.
Muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka.
Watarana sai labari
Allah ya mana mai kyau a rayuwa
Abbaty
To allah ya kiyaye gaba yasa kuma tagane hanya na gaskiya